Har yanzu tsarin jagoranci da bada shawarwari na tasiri a makarantu?
Manage episode 436429843 series 1083810
Shirin a wannan mako ya duba yadda tsarin jagoranci da bada shawarwari a makarantu, tsarin da ke taimakawa dalibai zabar irin fannin da suke son kwarewa akai, inda sun kai matakin jami'a da sauransu.
Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Aisha Shehu Kabara
24 jaksoa