Siirry offline-tilaan Player FM avulla!
Yadda aka kammala gasar Paralympics da birnin Paris ya karbi bakunci
Manage episode 438996026 series 1018526
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi duba ne kan yadda aka kammala gasar gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta nakasassu wato Paralympics da birnin Paris ya karbi bakunci, bayan kwashe tsawon kwanaki 11 ƴan wasa dubu 4 da dari 4 su na fafatawa a wasanni 22 da aka lashe lambobin 549. Kasar China ce dai ta jagoranci teburin lashe lambobin yabo na wannan gasa, bayan da ta lashe lambar zinari 94 da azurfa 76 sai kuma tagulla 50, a jumlace tana da lambobin yabo 220.
Ku latsa alamar Sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......
24 jaksoa

ทุกตอน
×Tervetuloa Player FM:n!
Player FM skannaa verkkoa löytääkseen korkealaatuisia podcasteja, joista voit nauttia juuri nyt. Se on paras podcast-sovellus ja toimii Androidilla, iPhonela, ja verkossa. Rekisteröidy sykronoidaksesi tilaukset laitteiden välillä.